Thursday, January 15
Shadow

Kalli Yanda Shugaban kasar Senegal yayi murna da nasarar da kungiyar kwallon kafarsa ta samu akan Egypt

Shugaban kasar Senegal kenan yake murna da nasarar da kasarsa ta samu akan Egypt a wasan gasar cin kofin AFCON dake gudana a kasar Morocco.

Senegal tawa Egypt 1-0 inda Mane ya saka kwallon a raga a minti 78 da fara wasan.

Karanta Wannan  Maganin bugawar zuciya da sauri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *