Wannan dan kwallon kasar Morocco, Igamane ne yayin da yake murnar nasarar da suka samu akan Najeriya tare da mahaifiyarsa da ta je kallonsa a filin wasan.