Bidiyon tsaffin sojojin Najeriya na wawar abinci a wajan taron tunawa da ‘yan mazan jiya ya dauki hankula.
An ga tsaffin sojojin kowa na kokarin daukar abincin kamar dai yanda Almajirai ke yi.