Friday, January 16
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda Mikel Obi ya fadi kasa yana kuka bayan da aka cire Najeriya daga gasar AFCON

Wannan Bidiyon yanda tsohon dan kwallon Najeriya, Mikel Obi ya fadi kasa yana kuka kenan bayan da Morocco ta cire Najeriya daga gasar AFCON.

An ga Obi kansa duke a kasa a cikin dakin daukar labarai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matar Sabon Ministan tsaro, Christopher na shan Yabo kan yanda ta durkusa har kasa ta gaishe da shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *