Friday, January 16
Shadow

Da in Auri talaka gara na shekara 100 a gaban iyayena>>Inji wannan Budurwar

Wannan budurwar ta dauki hankula bayan da ta bayyana cewa, data auri Talaka, gara ta shekara 100 a gaban iyayenta.

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok inda ta kara da cewa dan mahaifiyarta ta auri talaka ita ba zata auri talaka ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wani yaga Adam A. Zango cikin sabuwar Motarsa da kashim Shettima ya bashi a titi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *