Saturday, January 17
Shadow

Kalli hotunan cikin gidan Attajirin Najeriya, Abdulsamad Rabiu BUA da ya dauki hankula sosai

Wannan hoton cikin gidan Attajirin Najeriya, Abdulsamad Rabiu BUA ne da ya dauki hankula sosai.

BUA ne da kansa ya wallafa hoton gidan a shafinsa na sada zumunta inda mutane ke ta yabawa.

Karanta Wannan  Ni ne gatan 'yan Najeriya, Duk wani da zai zo ya ce muku zau kayar dani zabe a 2027 kada ku saurareshi>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *