Saturday, January 17
Shadow

Shugaba Tinubu ya kamo hanyar dawowa Najeriya bayan kwanaki 20 a kasashen waje

Rahotanni sun bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kamo hanyar dawowa Najeriya bayan kwashe kwanaki kusan 20 a kasashen Waje.

Me magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga ne ya bayyana cewa, shugaba Tinubu ya kamo hanyar dawowa Najeriya daga Abu Dhabi.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya hadu da tsohon kocin Chelsea, Thomas Tuchel

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *