
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana jin dadinsa da nasarar da Super Eagles suka samu akan kasar Egypt.
Ya bayyana hakane a shafinsa na sada sumunta
Yace abin a yabane duk da rashin nasarar da suka samu a hannun Morocco amma sun yi nasara akan Egypt.