
Hukumar ‘yansanda a jihar Sokoto ta kama wani matsafi me amfani da Aljanu yanawa mutane tsafin kudi
Bidiyon kamen nasa ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka kama masu aiki tare dashi suka bayyana irin abubuwan da duke aikatawa a cikin al’umma.