Thursday, October 29
Shadow

Kallli Bidiyon:Yanda DSS suka sake kama tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami jim kadan bayan da aka sakeshi daga gidan yarin Kuje

Abubakar Malami, tsohon Ministan shari’a ya kara shiga komar DSS bayan fitowa daga gidan yarin Kuje bayan da aka bayar da belinsa.

An ganshi yana fitowa daga gidan yarin inda DSS duka tareshi suka ce ya shiga sun kamashi.

An jishi yana tambayarsu wanene shugabansu sannan ya tambayesu su nuna masa ID card dinsu na aiki.

Ana dai yiwa Malami sabon zargin mallakar makamai da aka gani a gidansa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda Rarara ya dauki Duka matansa biyu, Amarya A'isha Humaira da Uwargidansa zuwa wajan Biki, saidai mutane sun ce ya fi baiwa Uwargidan muhimmanci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *