Wannan wani me walda ne da aka fasawa shago aka sace masa Injin Walda.
An ganshi yana ta sharbar kuka yana fadin me yawa wanda suka masa satar?
Da yawa dai sun nuna alhini da tausaya masa.