Friday, January 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Dalibin jami’ar UNILAG yayi irin Murnar Ronaldo ta SUI bayan ya kammala jami’ar da First Class

Wannan wani dalibin jami’ar UNILAG dake Legas ne da yayi irin Murnar Ronaldo ta SUI bayan da ya kammala jami’ar da First Class.

Lamarin ya kayar sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Na yafewa Dr. Hussain Kano Zhaghin da ya min saboda tuban da yayi daga Dariqa ya komo Sunnah>>Inji Baffa Hotoro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *