Wannan matar ta bayyana cewa, tana son Malam Haruna Wanda akawa iyalansa aika-aika.
Saidai tace ba zata zauna a Dorayi ba.
Ta dai bayyana cewa, tsakani da Allah take sonshi.