Sanata Adams Oshiomhole ya bayyana cewa, ‘yan Najeriya na kokawa da arhar da kayan abinci suka yi inda suke cewa ta yi yawa.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi inda yace Gwamnati ta yi alkawarin saukakawa talakawa rayuwa kuma ta yi hakan.