Friday, January 23
Shadow

Allah Sarki: Bidiyon yaken Karfin Hali da Malam Bashir Haruna ke yi ya dauki hankula

An ga malam Bashir Haruna yana yake bayan da akawa matarsa da ‘ya’yansa aika-aika.

Da yawa dai sun bayyana hakan da cewa, Karfin haline yake.

Wasu kuma sun bayyana cewa tsabar rudewa ce.

Karanta Wannan  Mu Makafine, Kwankwaso ne jagoranmu, Duk inda ya koma zamu bishi>>Inji Shugaban NNPP na Kano, Hashim Dungurawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *