
Wannan wani Bidiyo ne dake ta yawo a kafafen sada zumunta inda aka bayyana cewa, wata Matar aure ce ta gayyato ‘yan uwanta suka rishe gidan Mijinta saboda yace zai kara aure.
Lamarin dai ya jawo cece-kuce inda kowa ke fadar irin matakin da zai dauka idan da matarsa ce.