
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi Tuntube ya fadi kasa a kasar Turkiyya yayin da yake tafiya shida shugaban kasar Turkiyyan Recep Erdogan.
Shugaba Tinubu na ziyarar aiki ne a kasar ta Turkiyya yayin da lamarin ya faru.
Ana daukar lamarin kai tsaye, saidai shugaban na faduwa ‘yan Jarida suka yi sauri suka dauke kyamarar daga kansa.