Friday, December 5
Shadow

Subhanallahi: Kalli Bidiyon wani dan Najeriya dake ikirarin Babu Allah, ya kara da cewa baya son taimakon Allah

Subhanallahi: Wani dan Najeriya ya dauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta inda aka ga Bidiyonsa da yake ikirarin cewa, babu Allah.

Yace shi baya son taimakon Allah:

Kalli Bidiyon anan

Lamarin ya baiwa mutane mamaki inda wasu ke cewa ko dai bashi da hankali ne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda ragon layya ya fada rijiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *