Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Dole Umar ya dauki Lauyan da zai kareshi>>Inji Dr. Hussain Kano

Malami dake karantarwa a Kafar Tiktok, Dr. Hussain Kano ya bayyana cewa, dolene a bar Umar da yawa matar aure da ‘ya’yanta aika-aika ya dauki lauya

Sannan yace kuma idan hukuncin da alkali ya yanke masa bai amince dashi ba, dolene zai daukaka kara.

Karanta Wannan  Zan bayyana fitattun mutune bakwai da na taɓa soyayya da su a Najeriya – Bobrisky

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *