Monday, April 6
Shadow

A’in Jafaru kenan wadda ta ajiye aikin me baiwa gwamna Abba Shawara ta koma bayan Kwankwaso

A’in Jafaru me baiwa Gwamna Shawara ta musamman a jihar Kano, ta ajiye mukaminta ta koma bangaren Kwankwaso.

Saidai lamarin baiwa Gwamna Abba Kabir Yusuf dadi ba inda ya fito yace mukamin dama can bata cancanceshi ba.

Kuma tuni ya maur gurbinta da wata.

Danna nan dan kallon Bidiyon

https://www.facebook.com/share/v/1AuLcnFSEw

Karanta Wannan  An kama me gàrkùwà da mutane bayan da ya kai ziyarar jaje ga wanda ya sace har gida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *