Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf na ta shan yabo saboda yanda ya tsaya akan titi ya taimakawa wadanda Khàdàry ya rutsa dasu a tsakiyar Titi.
An ga Gwamnan yana tambayar ba’asin yanda Khadarin ya faru.