Friday, August 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan matashiyar ta yi bayani dalla-dalla yanda ‘yan mata zasu rika kiyayewa kada saurayi ya daukesu Bidiyo idan suka je Otal

Wannan matashiyar me suna Auta, ta baiwa mata shawarar yanda zasu rika kiyayewa kada namiji ya daukesu Bidiyo idan sun je Otal.

Ta bayyana cewa, Ana saka kyamara a harshe a kunne, da haba da sauransu dan haka mata su kiyaye kada a daukesu Bidiyo.

https://www.tiktok.com/@autahmadaki/video/7637058301036940564?_r=1&_t=ZS-96BRtcpeHYW
Karanta Wannan  Bidiyon Wata Minista ya bayyana tsiràrà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *