Friday, September 4
Shadow

Da Duminsa: Kasar Amurka ta aiko da sojoji Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa, kasar Amurka ta aiko da sojoji zuwa Najeriya.

Kafar Reuters ta bayyana cewa an aiko da sojojin na musamman zuwa Najeriya dan su taimaka wajan samar da tsaro.

General Dagvin R.M. Anderson wanda shine shugaban rundunar sojojin Amurka a Afrika ya tabbatar da hakan.

Ya bayyana cewa, sojojin ba masu yawa bane amma bai bayyana ko guda nawa bane.

Sannan zuwa yanzu ba’a bayyana wace jihace aka tura sojojin.

Karanta Wannan  Bayan da Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya baiwa Adam A. Zango mota, Shima Musa Mai Sana'a yace yana mika kokon bararsa wajan Kashim

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *