Wednesday, February 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Kudin dana mallaka sun fi karfin Naira Biliyan 2>>Inji Soja Boy

Tauraron Mawakin Hausa, Soja Boy ya bayyana cewa, kudin da ya mallaka sun fi karfin Naira Biliyan 2.

Ya bayyana hakane a hirar da Ali Jita yayi dashi inda yace dan haka dole yayi abinda yake so.

Hakanan ya kara da cewa, Mawaki, Wizkid yafi Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.

Yace yanzu da Wizkid zai ce yana son ganawa da sarkin Saudiyya wani Malami yace yana son ganawa da sarkin, sai Wizkid ya riga malamin ganawa da sarkin.

@mr_ceedking

Gaskiya na dade banga gara irin @soja boy ba#ceedking

♬ original sound – THEKING🐓
Karanta Wannan  Gwamnatin Jihar Katsina A Karƙashin Jagorancin Malam Dikko Umar Radda Ta Ayyana Gobe Juma’a A Matsayin Ranar Hutu Domin Bikin Murnar Sabuwar Shekarar Musulunci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *