Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ta kaya bayan da wata mata ta kama Mijinta da Budurwarsa a Otal

Wata mata ta dauki hankula bayan da ta rutsa mijinta a otal shi da Budurwarsa.

Hankalin mutane a Otaldin duk ya koma kansu inda ta rika zargin mijinta da cin amanarta.

Mutane sun yi ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akan lamarin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Haduwar Sowore da Abubakar Malami a kotu, inda Sowore ke cewa Malami kaima kaji yanda ake ji idan ana zaluntar mutum koh

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *