Sunday, June 28
Shadow

Kalli irin kyakkyawar tarbar da Kwankwaso ya samu yayin da yaje yiwa ‘yan kasuwar Singa jaje

Tsohon Gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya je yiwa ‘yan kasuwar Sinja jajen Ibtila’in da ya fada musu.

An ga yanda jama’a da yawa suka taru inda suke nuna soyayya da goyon baya a gareshi.

Karanta Wannan  Kamfanin BUA yayi magana kan Kammala matatar man fetur din da yake ginawa a Akwa-Ibom

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *