
Malam ya tamabayi cewa ina Farfesa Isa Ali Pantami ya samu kudin yin takarar gwamna, wace sana’a yake yi?
Ya kuma tambayi cewa shin ina ya samu kudaden da ya sayi gidaje har biyu a Abuja?
Malam yace Pantami ya fi kowa sanin irin fitinar dake cikin harkar mulki irin ta Najeriya.