Thursday, March 26
Shadow

Kuma Dai kalli Bidiyon: An sake Baiwa Rahama Saidu me babbar shago, Mota da Shago kyauta

Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu ta sake samun kyautar Mota da Shago.

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok inda aka ga ta bayyana cewa wani ne ya mata kyautar.

Shi kuma a nasa jawabin yace, ya mata kyautar ne dalilin soyayyar da yaga tanawa Gwamnan jiharsu.

Karanta Wannan  An kama soja, Private Sadiq Sani bisa zargin fashi da makami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *