Friday, June 26
Shadow

Kotu a Kano ta hana masallatan Juma’a yin sallah akan titi

Rahotanni sun bayyana cewa kotun shari’ar Musulunci a Kano ta hana masallatan Juma’a yin Sallah akan titi.

Rahoton yace duk masallacin da aka kama ana sallah akan titi, zai fuskanci fushin hukuma.

Tsohon Hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad ne ya bayyana hakan.

Karanta Wannan  Sai da Buhari yayiwa kasarnan Rugurugu, Kiris ya rage ta talauce sannan ya mika min>>Inji Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *