Saturday, June 27
Shadow

Hattara Jama’a: Kalli Bidiyon yanda aka gano wasu na hada Hollandia Yegot na boge

Wani Bidiyon yanda aka ga wasu na hada Hollandia Yegot na Boge ya dauki hankula a kafafen sadarwa.

An ga yanda suke hada yegot din a bokiti suna durashi a cikin robar Hollandia dan yaudara.

Da yawa dai sun yi kira ga hukumomi su shiga lamarin dan kama wadanda ake zargin.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Kasar Amurka ta ce bata amince da tsayar da KìsĂ n Falasdiynawa ba a GĂ zĂ 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *