Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Wallahi Wanda suka Kawo Davido Kano basu Birgeni ba, da dai Limamin Harami suka kawo da shine zasu Burge>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a ta bayyana cewa, wadanda suka kawo mawakin Kudu, Davido dan bikin Birthday na ‘ya’yansu a Kano basu Burgeba.

Tace asalima sai Alhakine suka dauka dan Allah yayi fushi dasu.

Ta kara da cewa, da limamin makka suka kawo da shine zasu burge mutane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Gwanin Ban tausai: Yanda wani dan siyasa ya auri diyata ba da son raina ba, abokinsa kuma ya rika neman matata da Alfasha>>Inji Wannan tsohon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *