Monday, December 16
Shadow

Kalli Kayatattun hotunan Fati Washa

Tauraruwar Fina-finan hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata da ta haskaka.

Ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da yawa suka yaba.

Karanta Wannan  Kalli Kayatattun Hotunan Rahama Sadau yayin da take shakatawa a kasar waje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *