Tuesday, February 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘yan jam’iyyar APC a Kano suka dambace

Wannan wani Bidiyo ne da ya dauki hankula inda aka ga ‘yan jam’iyyar APC na Jihar Kano sun dambace sosai.

An gansu suna ta kokarin yagawa juna kaya.

Saidai da suka lura ana daukarsu Bidiyon sun bi me daukar su dan hanashi.

Karanta Wannan  Elon Musk ya zama mutum na farko da ya mallaka sama da Dala Biliyan $600 a Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *