Tuesday, February 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka rikawa wasu mata Allah wadai saboda yanda suka rika kwanciya a jikin mawaki Davido a zuwan da yayi Kano

Wasu matan Arewa sun dauki hankula saboda yanda suka rika kwanciya a jikin mawaki Davido a zuwan da yayi Kano.

Mutane sun rika Allah wadai da hakan inda a wasu lokutan akan ga Davido yana yanda kai hannunsa kansu.

Karanta Wannan  An bayyana Gwamnoni 2 dake son shiga jam'iyyar ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *