Thursday, February 12
Shadow

DSS sun bayyana sunan wanda ya kai musu korafi akan Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai su bincikeshi

Hukumar ‘yansandan farin kaya ta DSS ta sanar da cewa bata yi niyyar kama tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ba a filin jirgin sama bayan da ya dawo daga kasar Egypt ba.

DSS tace ta kwace fasfon ElRufai dan tilasta masa ya amsa gayyatar data masa ne.

Tace hukumar yaki da rashawa da cin hanci ce ta gabatar mata da bukatar binciken ElRufai shiyasa take nemansa.

Wata Majiya daga DSS dince ta shaidawa gidan talabijin na Arise TV hakan.

Karanta Wannan  Bidiyo:Kalli yanda aka kama wani dan Najeriya da ya hadiyi kwaya zai fita da ita zuwa kasar Faransa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *