Thursday, February 12
Shadow

Da Duminsa: Bayan da aka yi Yunkurin kamashi a filin Jirgi, EFCC tace ta aikawa Malam Nasiru Ahmad El-Rufai sammace

Hukumar EFCC ta tabbatar da cewa, ta aikawa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai sammacen ya bayyana a gabanta.

Hakan na zuwane bayan da aka yi yunkurin kamashi a filin jirgi amma abu ya faskara.

Rahotanni sun bayyana cewa, Lauyoyin EFCC ne suka tabbatar da hakan.

Kuma sun ce, ElRufai ya amsa musu da cewa, zai bayyana a gaban EFCC din ranar Litinin.

Karanta Wannan  INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Jabir Lawan Kenan Da Masù Kwàcen Waya Suķa Kàshè A Kano Bayan Sun Kaŕbè Masa Waýa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *