A yaune Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya je Kaduna inda yayi Sallar Juma’a a can.
Jama’a da yawa ne suka taru inda suka nuna masa goyon baya ta hanyar fitowa suna shewa.