Wednesday, April 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Wata coci da ake daga kwalaben Qiya a cikintabya dauki hankula

Wannan wata coci ce da aka ga mutanen dake cikinta suna daga kwalaben giya.

Lamarin ya dauki hankula sosai inda wasu ke tambayar anya wannan cocin gaskiyace kuwa?

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda warcewa Budurwa wayarta tana tsaka da rawa a gidan biki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *