Sunday, February 15
Shadow

Na biyawa mahaifiyata aikin Umrah ba tare data sani ba>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul me tallar Danwake

Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul me tallar Danwake ya bayyana cewa, ya biyawa mahaifiyarsa aikin Umrah ba tare data sani ba.

Yace shi da ita zasu je aikin Umrah ana sauran kwanaki 2 Azumi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: An bayyana sunan wanda yawa Amani Bidiyon Tsyràìchy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *