
Wani Dan Tiktok me suna Abba Dantata ya bayyana farin cikinsa da iftila’in da ya fadawa ‘yan kasuwar Singa.
Ya bayyana cewa, yana musu Allah Qara.
Yace dalilinsa shine ‘yan kasuwar suna boye kayan abinci yayin da mutane ke cikin bukata.
Hakanan ya zargi ‘yan kasuwar da cewa basa taimako kuma basa fitar da zakka.