Tuesday, February 17
Shadow

Subhanallahi: Wannan wani fasto ne da yayi ikirarin wai sun yo chat ta WhatsApp shi da Allah

Wannan wani Fasto ne a kasar Kenya me suna David Owuor da yayi ikirarin wai sun yi chatin ta WhatsApp shi da Allah.

Har ma ya nunawa mabiyan cocinsa irin chatin din da suka yi.

Yace ya roki Allah a yi ruwa, inda Allah ya ce masa sai mutane sun tuba daga zunubansu.

https://www.youtube.com/watch?v=NZs1QorPHKA?si=n5CCWRbGgQKH1aK5
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon rawar da tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello Yayi data dauki hankula sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *