Friday, September 18
Shadow

Kalli Bidiyon yanda fitsari ya kama wani babban jami’in Gwamnati ana tsaka da tafiya

Wannan wani babban jami’in gwamnati ne da fitsari ya kama ana tsaka da tafiya da jami’an tsaro.

Dole ya tsaya a gefen titi yayi fitsarin.

Wasu na cewa gwamnane amma babu tabbacin hakan.

Wasu sun rika bayyana cewa abinda yayi bai dace ba, a matsayinsa, zai iya shiga daya daga cikin gidajen dake wajan ya nemi shiga bayinsu amma ya zabi yayi a gefen titi.

https://twitter.com/i/status/2023909529671327764

Karanta Wannan  Nasan Ana shan wahala kuma ina kokarin kawo gyara amma ba yanzu-yanzu ne Al'amura zasu canja ba>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *