
A baya dai kun ji cewa, Hafsat Baby ko Hafsat Lawancy ta nemi ita da Sadiya Haruna su yi Bidiyo baby rigar Nòwnòw idan ta isa.
Hafsat ta bayyana hakane bayan da fadan cacar baki ya barke tsakaninta da Sadiya Haruna.
Saidai a nata martanin, Sadiya ta saki Bidiyo inda take cewa, ba zata iya yin hakan ba.
Ta kira mahaifiyarta inda take bata labarin abinda ya faru.