Friday, June 26
Shadow

Wallahi Duk wanda yace an ga watan Radana jiya, Talata Qarya yake ko wanene>>Inji Wanan masanin Faslsafan

Wani dake ikirarin sanin Ilimin Falsafa ya bayyana cewa duk wanda yace an ga watan Ramadana jiya, Talata Qarya yake.

Yace ko da watan ya fito kwayar ido ko na’ura bata isa ta ganshi ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: An kama Dan kasar China tare da masu ikirarin Jìhàdì a jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *