Kalli Bidiyon: Diyar wannan baturiyar ta ce mata tana son yin Azumin Ramadana bayan da ta dawo daga makaranta, Saidai tace ita bata san yanda ake Azumin ba
by Bashir Ahmed
Wannan baturiyar ta koka da cewa, diyarta bayan data dawo daga makaranta ta nemi cewa tana son yin Azumin watan Ramadana.
Saidai tace ita bata san yanda ake Azumin ba.
Mahaifiyar dai tace ga dukkan Alama wasu ‘yan ajin diyartane taga suna Azumin shiyasa.
Wouldn’t normally record when she’s in distress, but this was so precious. She just wants to celebrate Ramadan with her friends. Also I’m sorry, a REAL dragon? That can’t be right- somethings gone lost in the kindergarten translation right?