Wannan matar ta bayyana cewa, ta fita zakka a gidansu.
Tace ta daina saka Hijabi, ta ki yadda a mata aure.
Tace yanzu sheke ayarta take, tana shan giya, tana soyayya da maza daban-daban kuma tana zuwa duk inda take so.