Sunday, February 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni na baiwa EFCC guri suka bude ofishinsu na farko amma gashi yanzu ni suke ma haka>>inji Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Tsohon gwamman jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa shine ya baiwa EFCC guri suka bude ofishinsu na farko.

Ya bayyana hakane a wata tsohuwar hira da aka yi dashi inda yace lokacin da tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya baiwa Malam Nuhu Ribadu takardar shugabancin hukumar bata da ofis, shi ya sama ya bashi ofis.

Yace amma yanzu shi ake bincike.

Karanta Wannan  Wannan Baiwar Allah Mai Suna Aisha Isa Muh'd Ta Rasu A Sanadiyyar Haihuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *