
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-Amin ya dawo da tsohuwar matarsa da ya saka, Maryam Nicki Minaj.
An ga yanda Gfresh ya tashi daga Abuja zuwa Yola a jirgin sama inda ya je ya dakko matar tasa.
Saidai hakan na zuwane a yayin da a tsakanin Abokan Gfresh ake rade-radin cewa, saki 3 yawa matar tasa.