Sunday, April 26
Shadow

Me magana da yawun tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yayi cikakken bayani kan rashin Lafiyar dake damun El-Rufai a ind yake tsare

Muyiwa Adekeye me magana da yawun tsohon Gwamnan jihr Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai, yayi cikakken bayani kan halin da El-Rufai ya ke ciki a inda yake tsare a hannun ICPC.

Ya bayyana cewa, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yayi fama da zubar jini ta yancinsa.

Sannan an hana matarsa ta kai masa abinci kai tsaye, saidai ta baiwa wani jami’i ya mika masa.

Adekeye yace sun mikawa kotu korafin neman a bayar da belin Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Mutanen Shafa Wali sukawa Hamisu Breaker kyautar sama da Naira Miliyan 7

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *