Wannan Mutumin dan kasar Oman ya shirya kayan shan ruwa ya ajiye a bakin titi inda yake tare matafiya yana cewa su tsaya su sha ruwa.
Rahotanni sun bayyana cewa, shekarar sa 17 yana wannan abin Alheri.
Inda mutane da yawa suke ta masa fatan Alheri.